A cikin shirin za ku ji cewa dakarun sojojin Chadi sun dakile yunkurin 'yan tawaye na kwace iko da birnin N'Djamena da rahoto a kan ziyarar da Shugaba Bazoum na Nijar ya kai wa Shugaba Buhari na Najeriya sai rahoto a kan sunayen mutanen da ke samar wa da Boko Haram kudi da gwamnati ta fitar a Najeriya da sauran wasu rahotanni.