A cikin shirin za ku ji taron Shugaban Faransa Emmanuel Macron da shugabannin Afirka ya samar da fatan bunkasar arzikin Afirka. An shiga mako na biyu a dauki ba dadin da ake yi tsakanin Falasdinawa da Isra’ila. A Burkina Faso, manoma na korafin yadda Turai ke mamaye musu kasuwa.