A cikin shirin za a ji cewa hare-hare na ci gaba da zafafa tsakanin dakarun sojin Isra'ila da masu fafutika na Falalsdinawa a yayin da wakilan gwamnatin Jihar Kaduna da na kungiyar kwadagon Najeriya sun cimma matsaya a kan batun korar ma’aikata da ya sanya gudanar da mumunan yajin aiki.