1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Saurari shirin yamma

June 4, 2021

Dubban dubatan al'ummar Sudan ne suka shiga zanga-zanga a birnin Khartoum, domin matsa kaimi wajen ganin an hukunta wadanda ke da alhakin kisan masu zanga-zangar adawa da gwamnati shekaru biyu da suka gabata.

https://p.dw.com/p/3uPV8