A cikin shirin bayan labaran duniya za ku ji yadda rundunar G5 Sahel da ke yaki da ta’addanci a kasashen Sahel ke nuna gamsuwa da al'ummomin yankin. Muna tafe da rahoton cece-kucen da ya biyo bayan rahoton UNICEF da ya ce yara 300,000 rikici ya halaka a Najeriya.