SiyasaSaurari shirin yammaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSuleiman Babayo ZMA10/05/2021October 5, 2021'Yan majalisar Amurka sun bukaci da a gudanar da bincike kan zargin da mai kwarmata bayanan kamfanin ta yi na cewar, shafin sada zumuntar na cutar da yara kanana da haifar da rarrabuwar kawuna.https://p.dw.com/p/41JEqTalla