SiyasaShirin YammaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSK2 / S02S03/02/2022March 2, 2022Shugaban gwamnatin Jamus Olaf Scholz wanda yanzu haka yake ziyarar aiki karo na farko a Isra'ila ya gana da Firaminista Naftali Bennett tare da ziyartar wurin tunawa da Yahudawa da aka yi wa kisan kare dangi lokacin yakin duniya na biyu.https://p.dw.com/p/47urXTalla