Za a ji wastin da 'yan farar hula a Sudan suka yi da tattaunawar neman kyautata harkokin mulki a kasar. A Najeriya akwai shirin da ya dubi dambarwar siyasar da ake ciki a kasar. An sace wani malamain addinin Kirista a jihar Kogin Najeriya bayan kashe wasu mabiya a kudancin kasar.