SiyasaShirin YammaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSK2 / S02S06/17/2022June 17, 2022Wata kotun soja da ke kasar Tunisiya ta daure lauya Seifeddine Makhlouf wanda ya yi fice wajen sukar shugaban kasar tsawon shekara daya a gidan fursuna da hana masa aiki na tsawon shekaru biyar saboda muzanta wani alkali.https://p.dw.com/p/4CsYsTalla