SiyasaShirin YammaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMohamed Tidjani Hassane03/25/2023March 25, 2023A cikin shirin za a ji cewa: Madugun adawan kasar indiya Rahul Gandhi ya rasa kujerarsa ta majalisa bayan yanke masa hukuncin zaman gidan kaso, Shugaban kasar Brazil Lula zai fara ziyara a Chaina don tattauna huldar kasuwanci da kuma yakin Ukraine. https://p.dw.com/p/4PFHbTalla