SiyasaShirin YammaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSuleiman Babayo ATB05/16/2023May 16, 2023Kotu a kasar Tunisiya ta yanke hukuncin daure shekara guda kan Rached Ghannouchi jagoran jam'iyyar mai matsakaicin ra'ayin Islama na kasar saboda kiran 'yan sanda 'yan kama karya. Tuni jam'iyyar Ghannouchi ta kira hukuncin a matsayin abin kunya.https://p.dw.com/p/4RSXrTalla