1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma

June 11, 2023

A cikin shirin za a ji cewa a Sudan, fada na ci gaba da kazanta tsakanin bangarori biyu da ke rikici bayan sa'o'i 24 da cikar wa'adin yarjejeniyar tsagaita bude wuta da aka cimma.

https://p.dw.com/p/4SS0n