1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma:10.01.2019

Zulaiha Abubakar
January 10, 2019

Za kuji cewar jami'an tsaro 37 ne suka rasa rayukansu sakamakon wadansu hare-hare da kungiyar Taliban ta kai yankuna hudu na kasar Afghaistan duk kuwa da zaman sulhun da ya gudana tsakanin wakilan kasar Amirka da kungiyar ta Taliban.

https://p.dw.com/p/3BLNl