1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma:12.05.2019

Zulaiha Abubakar
May 12, 2019

Za kuji cewar an zabi ranar Litinin mai zuwa a matsayin lokacin da sojoji da kuma masu zanga-zanga a kasar Sudan zasu bude sabuwar tattaunawa kan wa'adin da sojojin zasu dauka kafin mika ragamar mulkin kasar ga fararen hula.

https://p.dw.com/p/3INwR