1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Shirin Yamma:16:03:2018

Zulaiha Abubakar
March 16, 2018

A cikin shirin za ku ji cewar Kotun kolin Isra’ila ta umarci gwamnatin kasar da ta dakatar da shirinta na korar 'yan Afrika da ke zaman gudun hijira a kasar ta.

https://p.dw.com/p/2uUMb