SiyasaSaurari shrin Rana 13.12.2018To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUmar Ibrahim Usman12/13/2018December 13, 2018Firaministar Birtaniya Theresa May ta tsallake rijiya da baya a kuri'ar yankar kauna da 'yan majalisar dodokin kasar suka kada. A yayin da aski ke kara matsowa gaban goshi dangane da ficewar kasar daga Kungiyar Tarayyar Turaihttps://p.dw.com/p/3A4B1Talla