SiyasaShugaba Mugabe ya yi murabus bayan shekaru 37 kan mulkiTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa11/21/2017November 21, 2017Wannan ya zo ne a daidai lokacin da majalisar dokokin kasar ta soma zama domin tsige shi bayan da ya ki sauka daga mulki duk da kiraye-kirayen da yake samu daga bangarorin al'ummar kasar ta yin hakan.https://p.dw.com/p/2o13YTalla