Siyasaal-Burhan zai ci gaba da jagorantar SudanTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMahmud Yaya Azare MAB11/12/2021November 12, 2021A kokarin kashe wutar boren da ke ruruwa a Sudan, shugaban sojin kasar Janar Abdel Fatah al-Burhan ya sanar da kafa sabuwar majalisar rikon kwarya da ta kunshi soji da farar hula, lamarin da ke jawo martini a kasar. https://p.dw.com/p/42vijTalla