SiyasaSudan: Dokar yaki da bakin haure zuwa Turai To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMahmud(HON) Internet10/31/2016October 31, 2016Sudan ta kaddamar da sabbin dokoki masu tsauri don magance matsalar kwararar bakin haure da ke kara kamari duk da hadin gwiwar da ta yi da Tarayyar Turai kan yaki da matsalar.https://p.dw.com/p/2RwIgTalla