1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Sudan: Fafutukar neman samun canjin mulki

Abdourahamane Hassane
January 31, 2019

Jama'a da dama na ci gaba da gudanar da zanga-zanga a kan titunan kasar Sudan tare da kiraye-kirayen shugaban kasar Omar al-Bashir ya gaggauta sauka daga mukaminsa.

https://p.dw.com/p/3CV3Q