SiyasaSudan ta Kudu: Ci gaban nuna yatsa tsakanin masu adawaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaZainab Muhammed Abubakar11/13/2014November 13, 2014Tuni dai Kungiyar IGAD ta kasashen da ke gabashin Afrika ta yi barazanar amfani da karfin soji wajen kawo karshen rikicin, da ke ci gaba da faruwa tsakanin bangaren gwamnati da 'yan awaren wannan kasa.https://p.dw.com/p/1DmMDTalla