SiyasaSudan ta Kudu na amfani da yara a fagen yakiTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUsman Shehu Usman01/29/2015January 29, 2015Asusun kula da Kananan Yara na duniya ya bayyana adadin yara da aka tilasta shiga fagen yaki a Sudan ta Kudu. Sai dai UNICEF ya yi nasarar kubutar da wasu daga cikinsu.https://p.dw.com/p/1ESpbTalla