Wani jami'in gwamnati a Sudan ya ajiye aiki
December 27, 2018Talla
Kungiyar kare hakin bil Adama ta Amnesty International ta ce jami'an tsaro ya zuwa yanzu sun kashe masu zanga-zangar 37. Wannan shi ne karon farko da wani jami'in gwamnatin a Sudan din ya yi marabus a dalilin boran jama'ar.