1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Masu fafutuka a Sudan sun jigine borai don tattaunawa

Abdourahamane Hassane
June 12, 2019

A daidai lokacin da jagororin masu fafutuka na Sudan ke sanar da jingine boren gama garin da aka yi kwanaki biyu ana yi bangarori da ke rikicin sun amince da komawa kan teburin tattaunawa.

https://p.dw.com/p/3KEHf