Suka ga matakin EU game da rikicin UkraineTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoMohammad Nasiru Awal03/19/2014March 19, 2014Har yanzu Rasha na shan suka da kaukkausan lafazi daga kasashen yamma dangane da matsayinta a kan yankin Kirimiya. Sai dai su ma kasashen yamma da na su laifi.https://p.dw.com/p/1BSXKTalla