Ta'adanci na addabar kasar Birtaniya
May 25, 2017Talla
Mutane 22 ciki har da yara kanana sun rasa rayukansu a harin ta'addanci da Kungiyayar IS ta dauki alhakkin kaiwa cibiyar wake-wake na birnin Manchester. Tuni dai Birtaniya ta tsaurara matakan tsaro tare da farautar wadanda ake zargi da hannu a harin. Wannan na zuya ne watanni biyu bayan harin ta'addanci da Is ta kaddamar a birnin London.