SiyasaAna yi wa abokan ango bulala a ranar aureTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMahmud Yaya Azare AMA(SB)07/05/2022July 5, 2022 A kan fara kada ganga, mata su rangada guda kafin ango ya fara shade abokansa da bulala, a cikin al'adar kabilar Ja'aleyyen da Manasirah na Larabawan Sudan.https://p.dw.com/p/4DiAVTalla