Takaitaccen tarihin Sheick Ibrahim Inyass.
June 8, 2015Talla
An haifi Sheick Ibrahim Inyass babban khalifan sheick Ahmadu Tijjani shugaban darikar Tijjaniya a kasar Senegal a ranar Alhamis shekara ta 1900.Sunan babansa Sheick Abdullahi sunan ma'aifiyarsa A'isha.A gurin babansa ya yi karatu inda ya hardace Alkur'ani yana dan shekaru bakwai a duniya.Sheick Ibrahim Inyass ya rayu shekaru 75 ,ya haifi 'yaya 75 ya kuma rubuta litattafai 75 a tsawon rayuwarsa.
Domin jin karin bayani a saurari shirin