SiyasaTarayyar Afirka ta gargadi SudanTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMahmud (HON) Internet04/16/2019April 16, 2019Kungiyar Tarayyar Afirka ta yi barazanar dakatar da Sudan daga cikin jerin mambobinta idan har sojojin ba su hanzarta mika mulki ga farar hula ba a daidai lokacin da masu zanga-zanga a Sudan ke matsa kaimi.https://p.dw.com/p/3GuVlTalla