1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Taron Berlin zai tallafi kewayen Tafkin Chadi

September 4, 2018

Masu ba da tallafi daga sassa dabam-dabam na duniya sun amince za su kara ba da makudan kudade da suka kai Dala miliyan dubu biyu ga kasashen da ke kewayen Tafkin Chadi.

https://p.dw.com/p/34IjZ