Tattaunawar Gamayyar tattalin Arzƙin Yammacin Afirka akan matsalolin muhalli
June 22, 2011Talla
A wani yunƙuri na shawo kan matsalolin da sauyin yanayi ke haifarwa a ƙasashen yammacin Afirka, musamman ma ambaliyar ruwan dake haddasa ɓarna da asarar rayuka da dukiyar jama'a a nahiyar Afirka, cibiyar kula da afkuwar bala'o'i ta Afirka a haɗin guiwa da gamayyar tattalin arziƙin ƙasashen yammacin Afirka, sun gudanar da taro domin duba yanayin samar da bayanai da zasu taimaka wajen shawo kan matsalar ambaliyar ruwa dake haddasa koma bayan tattalin arziƙi a ƙasashen Afirka ta yamman.
Mawallafi: Ahmad Tijani Lawal
Edita: Muhammaed Nasiru Awal