SiyasaTattaunawar matasan kabilu kan magance matsalolin MaliTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaAbdoulaye Mamane11/25/2019November 25, 2019Daruruwan matasa daga kabilun kasar Mali sun halarci birnin Bamako na fadar gwamnatin kasar domin gudanar da wani gagarumin taro da ya shafi tattaunawa a tsakanin kabilun kasar a wani yunkuri na shimfida zaman lafiya.https://p.dw.com/p/3TfjbTalla