SiyasaTillerson: Amirka za ta taimaki NajeriyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUbale(HON) Internet03/12/2018March 12, 2018Sakataren harkokin wajen Amirka Rex Tillerson ya ce a shirye Amirka take wajen bi wa Najeriya taimako a yakin da take da 'yan ta'adda da ma batun ceto 'yan matan da mayakan Boko Haram suka sace a yankin Arewa maso Gabashin Najeriyar.https://p.dw.com/p/2uCa8Talla