1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tsaro bayan gano alakar maharin Manchester da IS

May 24, 2017

Mahukunta a Birtaniya sun ce matashin dan kunar bakin waken nan da ya halaka rayuka a birnin Manchester cikin daren Litinin ya ziyarci Siriya baya ga ziyarar Libiya da ya yi a baya-bayan nan.

https://p.dw.com/p/2dWPc