SiyasaYara 'yan gudun hijira a Burundi na fiskantar matsaloliTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSalissou Boukari06/16/2015June 16, 2015A yayin da ake bukin tunawa da ranar yaran Afirka, Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF, ya fitar da sakamako kan adadin yara 'yan gudun hijira na Burundi.https://p.dw.com/p/1FiApTalla