SiyasaAika kyauta lokacin bukukuwa daga JamusTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaBinta Aliyu Zurmi YB12/24/2018December 24, 2018Daga cikin kasashen da suka fi samun kudaden 'yan Afirka daga kasashen waje sun hada da Najeriya da ke kan gaba sai Senegal da Ghana. Aika kudi a karshen shekara kan zama wani kalubale.https://p.dw.com/p/3AakWTalla