1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

Tsaurara matakan tsaro bayan harin Brussels

Yusuf BalaMarch 22, 2016

Shugabannin kasashen Duniya na ci gaba da jajantawa ga al'ummar Beljyam bayan harin da aka kai filin sauka da tashin jiragen sama da ma tashar jiragen kasa.

https://p.dw.com/p/1IHlq