Turkiyya za ta darajanta kowane addini na kasarTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoZainab Mohammed Abubakar/ BS04/27/2016April 27, 2016Magabatan kasar Turkiyya sun jaddada cewa addini ba zai yi tasiri a sabon kundin tsarin mulkin kasar ba, sabanin bayanan kakakin majalisar dokokin kasar.https://p.dw.com/p/1IdnWTalla