SiyasaUNICEF: Milyoyin yara mata kan fuskanci auren wuriTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaSuleiman Babayo10/24/2017October 24, 2017Matsaloli masu yawa wadanda suka hada da cin zarafi zuwa ga samun asarar rai ake dangantawa da auren wuri ga yara mata masu kananan shekaru a wani lamari da ke kawo tarnaki ga ilimi da kuma uwa uba lafiyarsu.https://p.dw.com/p/2mQhETalla