UNICEF: Yara kimanin miliya 50 na zaman gudun hijira
Gazali Abdou TasawaSeptember 7, 2016
Wani rahoton da Asusun kula da yara kanana na MDD ya fitar a baya-bayannan, ya nuna irin kuncin rayuwa da yara kanana ke fiskanta, inda yanzu haka miliyoyi suke warwatse a duniya da sunan ‘yan gudun hijira.