SiyasaUNICEF:Yara na hallaka a kasashen da ake yakiTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa12/28/2017December 28, 2017Wani rahoto da asusun kula da yara na Majalisar Dinkin Duniya wato UNICEF ya fitar ya nunar da cewa a Najeriya da sauran sasan duniya masu fama da yaki yara da dama na mutuwa wasu na jin raunika.https://p.dw.com/p/2q4G2Talla