SiyasaYadda 'yan Najeriya ke kallon shugabancin Donald TrumpTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasa01/19/2018January 19, 2018A daidai lokacin da Trump ke cika shekara guda da hawa kan mulkin Amirka, abubuwa na bazata da ya yi a game da kasashen Afrika da ma Najeriya na zama abin da ke daukar hankali.https://p.dw.com/p/2rAroTalla