Yakar Boko Haram na bukatar karin tallafi na kasasheTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoUbale Musa/ YB05/15/2016May 15, 2016Majalisar Dinkin Duniya ta bayyana cewa kawancen kungiyar ta Boko Haram da mayakan IS na zama babbar barazana ga tsaro na daukacin kasashen Afirka.https://p.dw.com/p/1IoFLTalla