1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW

'Yan adawa na murnan rusa zaben Kenya

Abdul-raheem Hassan
September 1, 2017

Kotun kolin kasar Kenya ta soke sakamakon zaben shugaban kasar da aka gudanar a watan Agusta, bisa bankado kura-kurai.

https://p.dw.com/p/2jES3