1. Tsallake zuwa shafin jadawali
  2. Tsallake zuwa jadawalin abubuwan da shiri ya kunsa
  3. Tsallake zuwa karin wasu shafukan DW
SiyasaGabas ta Tsakiya

'Yan adawa sun samu rinjayen kwace gwamnatin Isra'ila

Mahmud(HON)June 3, 2021

Jam'iyyun siyasa na bangaren adawa a Isra'ila sun samu rinjayen da za su maye gurbin gwamnatin Firaminista Benjamin Netanyahu da ke kan karagar mulki fiye da shekaru 10.

https://p.dw.com/p/3uO3G