Siyasa'Yan Najeriya na gaba a marasa muhalli a duniyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaUwais Abubakar Idris02/16/2017February 16, 2017Wakilin Majalisar Dinkin Duniya a Najeriya Mr. Edward Kallon ya bayyana haka da ya ke bayani kan irin mummunan hali na tagayyara da mutane sama da miliyan takwas da matsalar Boko Haram ta shafa a Najeriya.https://p.dw.com/p/2XgsVTalla