SiyasaMasoya kujerar shugaban kasa kusan 90To play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaGazali Abdou Tasawa Mamadou Lamine Ba, YB01/03/2019January 3, 2019A Senegal cikin 'yan takarar 87 da suka bayyana sha'awar tsayawa takara a zaben shugaban kasa na 2019, 30 ne kawai suka ajiye takardun takararsu a gaban kotun tsarin mulkin a karshen wa'adin karbar takardun.https://p.dw.com/p/3AyBlTalla