Yan Taliban sun babu sakin yan koriya biyu
August 12, 2007Talla
Yan kungiyar Taliban a kasar Afganistan sun sanar dacewa bazasu saki mata biyu daga cikin yan koriya ta kudu 21 da csuke garkuwa dasu ba,kamar yadda sukayi alkawari tun da farko.Kakakin kungiyar ya sanar dacewa an sanmu sauyin raayi daga bangaren shugabannin taliban din adangane da wadannan mata biyu,wadanada ke fama da rashin lafiya.Tuni dai yan taliban din sukayi alkawarin sakin dukkan mutane 21 da suke garkuwa dasu,idan har gwamnati ta saki wasu jamiansu dake tsare,sharadi da gwamnatin Afganistan din tayi watsi dashi.