SiyasaMiliyoyin yara aka gano na bauta a duniyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaMammane Kanta06/12/2015June 12, 2015Duk da kudurorin kare hakin yara kanana da dokoki na daidaikun kasashe, har yanzu a a fadin duniya akwai yara kimanin miliyan 144 'yan kasa da shekaru 15 da ke aiki don kula da kansu da kuma sauran dangi.https://p.dw.com/p/1FgVKTalla