SiyasaYiwuwar tura sojojin Nijar NajeriyaTo play this audio please enable JavaScript, and consider upgrading to a web browser that supports HTML5 videoSiyasaLarwana Malam Hami02/09/2015February 9, 2015Duk da irin rashin fahimtar juna gami da rarrabuwar kawuna da al'ummar Jamhuriyar Nijar din ke fuskanta sakamakon rigingimun siyasa, batun tura dakarun kasar domin yaki da Boko Haramna shirin sanyawa zamowa tsintsiya madaurinki guda.https://p.dw.com/p/1EYPQTalla